Would you like to receive notifications on latest updates of the following headlines?

Default Profile Image

Hauwa Aliyu Balasa

-

AUTHOR’S ARTICLES

An Hana Yan Jarida Daukan Hukuncin Zaman Kotun Karar Apc

A ranar Laraba ne aka hana ‘yan jarida shiga harabar kotun da kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kano za ta yanke hukunci kan karar da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da dan takararta suka shigar a gabanta a zaben ranar 18 ga watan Maris. A baya dan takarar gwamna na jam’iyyar...

9 months ago

Argungu Gagarumar Bikin Al'adu Na Kamun Kifi

Bikin argungu wata hanya ce ta rayuwa ga al’ummar jihar Kebbi. Bikin yana kiyaye al'ada kuma yana inganta rayuwar su,ana gudanar da shi shekara-shekara kuma akan yi sa ne a watan Fabrairu kuma yana nuna ƙarshen lokacin noma da kuma lokacin kamun kifi. Bikin ya samo asali ne da farko bisa tsarin iba...

9 months ago

Dalilin Katsewar Wutar Lantarki A Sassan Birnin Tarayya Abuja-Aedc

Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Abuja, AEDC, ya ce matsalar fasaha da ta samu da feeder shi ne ya sa wutar lantarki ta katse a yankunan Mabushi, Jahi, Kado Kuchi da sauran yankunan babban birnin tarayya. Kamfanin ya sanar da hakan ne a ranar Talata ta shafin ta na yada zumunta na X wato tweeter...

9 months ago

Da Dumi-Dumi: Farashin Danyen Mai Yayi Tashin Goron Zabi

Bisa wani nazari da aka yi kan farashin mai a duniya a ranar Talata, 19 ga watan Satumba ta hanyar Farashin mai ya nuna cewa danyen mai na Brent ya kai dala $95.06 a kan kowacce ganga da karfe 5:36 na safe agogon GMT+1. Tashin farashin man fetur ya samo asali ne saboda dalilai da dama wadda ya hada...

9 months ago

Hawan Durbur Kayataccen Buki A Kasar Hausa

Kalmar "Darbar" ya samo asali ne daga kalmar Farisa "DAR" ma'anan sa shine "KOFA" sa'anan "BAR" na nufin "KOTU". Akan yi amfani da kalmar ne don nuni zuwa kotun sarkin musaulmi ,amma ya zama an fi amfani da ita wajen yin nufi ga duk wani taro koh bikin hawa na yau da kullum da ake gudanarwa a fadar...

9 months ago

Yan Sandan Jihar Zamfara Sun Yi Nasarar Ceto Waenda Aka Yi Yunkurin Garkuwa Da Su

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta ce jami’anta sun yi nasarar dakile wani garin yin kokarin yunkurin garkuwa da mutane tare da kubutar da wanda abin ya shafa ba tare da an samu rauni ba. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Lawan S...

9 months ago

Gwamnatin Tarayya Ta Gayyaci Nlc Bisa Shirin Sake Yajin Aiki

Gwamnatin tarayya ta sake gayyatar kungiyar kwadago ta Najeriya NLC domin wani ganawa kan yajin aikin da ta ke shirin yi. Hakan na zuwa ne cikin wata sanarwan Ministan kwadago da samar da ayyukan yi Simon Lalong ya fitar. Simon Llong a ranar 4 ga watan Satumba, ya gayyaci kungiyoyin kwadagon NLC d...

9 months ago

An Nada Sabon Shugaban Taron Shugabanni Na Jam'iyyar Apc

Babban taron shuwagabanni na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sun zabi kakakin majalisar dokokin jihar Kwara,Yakubu Danladi-Salihu, a matsayin shugaban kungiyar. Hakan ya zo ne a wata sanarwa da babban sakataren yada labarai na kakakin majalisar, Sheu Abdulkadir ya sanar ranar Asabar a jih...

9 months ago

More Articles

Load more...

OUR CHANNELS:

OTHER ARTICLES :

1st July, 2024
Betty Irabor, Family Debunk Rumor Of Olu Jacob's Death
By Ebiakuboere England July 01, 2024 0 0

Founder of Genevieve Magazine, Betty Irabor, has debunked news making the rounds that Nollywood vete...


Veteran actor Olu Jacobs Dies Aged 82 - Report
By Ebiakuboere England July 01, 2024 0 0

Veteran Nollywood actor, Olu Jacobs is dead. The actor reportedly passed away on Sunday, June 30, a...


Actress Ngozi Nwosu Congratulates Sharon Ooja On Wedding
By Ebiakuboere England July 01, 2024 0 0

Veteran Nollywood actress Ngozi Ezeonu has joined others in congratulating Sharon Ooja on the succes...


Ebuka Songs Speaks On Feud With Boss, Moses Bliss
By Ebiakuboere England July 01, 2024 0 0

Nigerian gospel sensation, Ebuka Emmanuel Hillary, also known as Ebuka Songs, has finally put an end...


Meeting Ibu On Sickbed For First Time Was Frustrating --- First Daughter Amarachi
By Ebiakuboere England July 01, 2024 0 0

Amarachi Okafor, the first daughter of the late Nollywood legend, Mr. John Okafor, popularly known a...


Kennechukwu Aliozoranigbo wins ₦10M On 'The Pyramid Game Show'
By Ebiakuboere England July 01, 2024 0 0

Kennechukwu Aliozoranigbo has emerged winner of N10 million in the seventh episode of the top-rated...


World Bank: Yemen’s GDP Per Capita Declined by 54%
By Abiodun Saheed Omodara July 01, 2024 0 0

Yemen's economy is still facing significant challenges due to ongoing conflict and regional tensions...


FCCPC Pickets Three Foreign Steel Firms
By Abiodun Saheed Omodara July 01, 2024 0 0

The Federal Competition and Consumer Protection Commission (FCCPC) has revealed that it has taken ac...


DKK Partners LIRS to Promote Tax Education
By Abiodun Saheed Omodara July 01, 2024 0 0

The Lagos State Internal Revenue Services has collaborated with DKK Nigeria to organize a debate com...


Nigeria’s FX Reserves Reached $34.14bn
By Abiodun Saheed Omodara July 01, 2024 0 0

Nigeria's foreign reserves have continued to rise, reaching $34.14 billion on Friday, showing a 4.06...


Menu