Would you like to receive notifications on latest updates of the following headlines?

An Nada Sabon Shugaban Taron Shugabanni Na Jam'iyyar Apc

POSTED ON September 16, 2023 •   Hausa      BY Hauwa Aliyu Balasa
Babban taron shuwagabanni na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sun zabi kakakin majalisar dokokin jihar Kwara,Yakubu Danladi-Salihu, a matsayin shugaban kungiyar. Hakan ya zo ne a wata sanarwa da babban sakataren yada labarai na kakakin majalisar, Sheu Abdulkadir ya sanar ranar Asabar a jihar Ilorin. Wadda a wurin taron ne aka sanar da Danladi-Salihu a matsayin sabon Shugaban kungiyar bayan an gudanar da zabe na gaskiya da rikon amana. Haka kuma sauran zababbun jami’an taron sun hada da Moses Odunwo daga Ebonyi– Mataimakin Shugaban; Chiroma Buba daga Yobe – Mataimakin Shugaban Arewa, da kuma Olamide Oladiji  daga jiihar Ondo – Mataimakin Shugaban, Kudu. Kana kuma sauran sun  sun hada Elvert Ayambem (Cross Rivers) – Ma’aji da Yusuf Liman (Kaduna) – Sakataren Kudi. A yayinda taron ya amince da muhimmiyar rawar da 'yan majalisar ke takawa wajen kiyaye ka'idojin dimokuradiyya da tabbatar da ingantaccen shugabanci. Ya kara da jaddada aniyar ta na kiyayewa da kuma tabbatar da ‘yancin cin gashin kan ‘yan majalisar dokoki a dukkan matakan gwamnati domin inganta shugabanci nagari wanda zai samar da cigaban Nijeriya.
0
READ ALSO
Tinubu Zai Yi Magana A Taron Kolin Yanayi Na Afirka
BY Hauwa Aliyu Balasa December 30, 2023 0

Ana sa ran shugaba Bola Tinubu zai yi jawabi a yau, 5 ga Satumba, da karfe 11 na safe, yayin cikakke...

READ ALSO
Taimakon Shugaba Tinubu Wajen Nasarar Aiki Shine Burina –Yahaya Bello
BY Hauwa Aliyu Balasa September 23, 2023 0

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, a ranar asabar ya bayyana cewa ba shi da wani buri a siyasance a ya...

READ ALSO
An Gurfanar Da Wasu Matasa A Kotu Bisa Zargin Tada Zaune Tsaye A Unguwar Wike
BY Hauwa Aliyu Balasa September 22, 2023 0

A ranar Juma’a ne rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wasu matasa uku a gaban wata kotun da ke Lugbe,...

READ ALSO
Gwamnatin Jihar Kwara Ta Sa Himma Wajen Bunkasa Ilimi Cikin Gaggawa
BY Hauwa Aliyu Balasa September 21, 2023 0

A cewar Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq samar da ingantaccen ilimi ga miliyoyin yaran da...

READ ALSO
Gwamnan Kano Ya Yi Watsi Da Hukuncin Kotu Ya Garzaya Kotun Daukaka Kara
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ki amincewa da hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwa...

READ ALSO
Saudiyya Ta Ware Wa Najeriya Gurbi 95,000-Hajjin Bana
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya, a ranar Talata ta ware wa Najeriya gurabe 95,000 don gudanar...

READ ALSO
An Hana Yan Jarida Daukan Hukuncin Zaman Kotun Karar Apc
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

A ranar Laraba ne aka hana ‘yan jarida shiga harabar kotun da kotun sauraron kararrakin zaben gwamna...

READ ALSO
Argungu Gagarumar Bikin Al'adu Na Kamun Kifi
BY Hauwa Aliyu Balasa September 19, 2023 0

Bikin argungu wata hanya ce ta rayuwa ga al’ummar jihar Kebbi. Bikin yana kiyaye al'ada kuma yana i...

OUR CHANNELS:

Oyo govt. sets conditions for Sharia Court inauguration
BY Abiodun Saheed Omodara December 26, 2024 0

The Governor of Oyo State, Seyi Makinde, has said he’s aware of the move to inaugurate a Shari...


SEC promises transparency, fairness in fintech regulation
BY Abiodun Saheed Omodara December 24, 2024 0

LAGOS, Nigeria - The Securities and Exchange Commission (SEC) has assured stakeholders in the fintec...


No regret removing fuel subsidy- Tinubu
BY Abiodun Saheed Omodara December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria - President Bola Tinubu, on Monday, said he had no regret removing fuel subsidy. The...


Urologist cautions Nigerian men on long-term use of libido drugs
BY Abiodun Saheed Omodara December 25, 2024 0

GOMBE, Nigeria - A consultant of urologist at Federal Teaching Hospital, Gombe, Ahmed Umar, has warn...


Courts convict 742 terrorists, as 888 regain freedom
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria  —  The Federal Government has prosecuted not fewer than 1,743 suspec...


Approve additional consulate office in UK, US, Canada, Reps tell FG
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria  —  The House of Representatives Committee on Foreign Affairs has cal...


LASTMA launches technology to report traffic violations amid festivity
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

LAGOS STATE, Nigeria  —  The Lagos State Traffic Management Authority has advised re...


No going back on tax reform bills - Tinubu
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

LAGOS STATE, Nigeria  — President Bola Tinubu has said that there is no going back on the...


Imo governor presents 756bn budget to Assembly
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

IMO STATE, Nigeria  —The Imo state Governor, Hope Uzodimma, has presented the state&rsquo...


Kogi Assembly Approves N582.4 Billion 2025 Appropriations Bill
BY Ebiakuboere England December 24, 2024 0

KOGI- The Kogi State House of Assembly has enacted the N582,404,119.489 2025 Appropriations Bill. A...


More Articles

Load more...

Menu