Would you like to receive notifications on latest updates of the following headlines?

An Hana Yan Jarida Daukan Hukuncin Zaman Kotun Karar Apc

POSTED ON September 20, 2023 •   Hausa      BY Hauwa Aliyu Balasa
A ranar Laraba ne aka hana ‘yan jarida shiga harabar kotun da kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kano za ta yanke hukunci kan karar da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da dan takararta suka shigar a gabanta a zaben ranar 18 ga watan Maris. A baya dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaben Kano, Nasir Gawuna, ya garzaya kotu domin kalubalantar nasarar Abba Yusuf na jam’iyyar New Nigeria People Party, NNPP, wanda hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana a matsayin wanda ya lashe zaben. . Ana sa ran cewa kotun za ta yanke hukunci kan karar da jam’iyyar APC da dan takararta suka shigar a yau. Sai dai kuma wani hanzari ba gudu ba an hana wasu ‘yan jarida shiga da suka kutsa kai cikin harabar domin sanya ido kan yadda lamarin ke gudana. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Usaini Muhammed Gumel, wanda ya zanta da Aminiya, ya ce mutane 50 ne kawai kotu ta ba da izini su shiga. A cewarsa, “Tun a jiya muka kira sakataren kotun don jin shirye-shiryen zaman, inda suka sanar da mu cewa mutum 50 ne kawai za a bari su shiga cikin kotu". “Lambobin sun hada da alkalai, lauyoyin jam’iyyun biyu da mambobinsu, ‘yan jarida da kafafen yada labarai. Don haka ba ‘yan sanda ba ne suka takaita adadin.” Har zuwa yanzu bamu samu cikakken bayanai bisa dalilin hana yan jarida shiga kotun ba.
0
RECOMMENDED FOR YOU
An Hana Yan Jarida Daukan Hukuncin Zaman Kotun Karar Apc
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

A ranar Laraba ne aka hana ‘yan jarida shiga harabar kotun da kotun sauraron kararrakin zaben gwamna...

RECOMMENDED FOR YOU
Argungu Gagarumar Bikin Al'adu Na Kamun Kifi
BY Hauwa Aliyu Balasa September 19, 2023 0

Bikin argungu wata hanya ce ta rayuwa ga al’ummar jihar Kebbi. Bikin yana kiyaye al'ada kuma yana i...

RECOMMENDED FOR YOU
Dalilin Katsewar Wutar Lantarki A Sassan Birnin Tarayya Abuja-Aedc
BY Hauwa Aliyu Balasa September 19, 2023 0

Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Abuja, AEDC, ya ce matsalar fasaha da ta samu da feeder shi ne ya...

RECOMMENDED FOR YOU
Da Dumi-Dumi: Farashin Danyen Mai Yayi Tashin Goron Zabi
BY Hauwa Aliyu Balasa September 18, 2023 0

Bisa wani nazari da aka yi kan farashin mai a duniya a ranar Talata, 19 ga watan Satumba ta hanyar F...

RECOMMENDED FOR YOU
Hawan Durbur Kayataccen Buki A Kasar Hausa
BY Hauwa Aliyu Balasa September 18, 2023 0

Kalmar "Darbar" ya samo asali ne daga kalmar Farisa "DAR" ma'anan sa shine "KOFA" sa'anan "BAR" na n...

RECOMMENDED FOR YOU
Yan Sandan Jihar Zamfara Sun Yi Nasarar Ceto Waenda Aka Yi Yunkurin Garkuwa Da Su
BY Hauwa Aliyu Balasa September 18, 2023 0

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta ce jami’anta sun yi nasarar dakile wani garin yin kokarin yunku...

RECOMMENDED FOR YOU
Gwamnatin Tarayya Ta Gayyaci Nlc Bisa Shirin Sake Yajin Aiki
BY Hauwa Aliyu Balasa September 18, 2023 0

Gwamnatin tarayya ta sake gayyatar kungiyar kwadago ta Najeriya NLC domin wani ganawa kan yajin aiki...

RECOMMENDED FOR YOU
An Nada Sabon Shugaban Taron Shugabanni Na Jam'iyyar Apc
BY Hauwa Aliyu Balasa September 16, 2023 0

Babban taron shuwagabanni na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sun zabi kakakin majalisar do...

OUR CHANNELS:

LASG enrolls 1.3M residents on health insurance
BY Abiodun Saheed Omodara December 7, 2024 0

LAGOS, Nigeria - In a unified effort to provide accessible, affordable, and equitable healthcare for...


LASG adjusts toll-gates on Lagos-Badagry expressway
BY Abiodun Saheed Omodara December 7, 2024 0

LAGOS, Nigeria - In an effort to alleviate the financial strain on residents of Lagos, the State Gov...


Governorship Candidate remand in prison over  defamation
BY Abiodun Saheed Omodara December 7, 2024 0

EDO, Nigeria - The YPP's candidate for the recent 2024 Edo governorship election, Paul Okungbowa, ha...


AIG Refutes Shooting Report Against Wazirin Hausawan in Abuja
BY Ebiakuboere England December 6, 2024 0

ABUJA- The Assistant Inspector-General of Police in charge of Zone 7 Abuja, Benedict C. Igwe, has re...


Military Retirees Protest Unpaid Entitlements, Shut Down Finance Ministry
BY Ebiakuboere England December 6, 2024 0

ABUJA- Activities at the Federal Ministry of Finance in Abuja were suspended on Thursday by a few re...


PSC boss urges candidates to shun bribery in academy admission
BY Benedicta Bassey December 6, 2024 0

KANO, Nigeria —The Chairman of the Police Service Commission, DIG Hashimu Argungu (retd.), has...


Bayelsa indicts APC of alleged diversion of FG flood palliatives
BY Benedicta Bassey December 6, 2024 0

BAYELSA, Nigeria  — The Bayelsa State government has indicted some members of the All Pro...


Reps chart ways to tackle street begging, Almajiri in FCT
BY Benedicta Bassey December 6, 2024 0

ABUJA, Nigeria  — The House of Representatives on Wednesday expressed concern following t...


Shell awards $1.98bn contracts to indigenous firms to enhance local content
BY Benedicta Bassey December 7, 2024 0

BAYELSA, Nigeria  — In a bid to enhance local content in the Nigerian oil and gas in...


Ogun Polls: Accord Party takes legal action against Electoral Commission over candidate exclusion
BY Benedicta Bassey December 6, 2024 0

ABUJA, Nigeria — Accord Party, Ogun State, has taken legal action against the Ogun State Indep...


More Articles

Load more...

Menu