Would you like to receive notifications on latest updates of the following headlines?

An Gurfanar Da Wasu Matasa A Kotu Bisa Zargin Tada Zaune Tsaye A Unguwar Wike

POSTED ON September 22, 2023 •   Hausa      BY Hauwa Aliyu Balasa
A ranar Juma’a ne rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wasu matasa uku a gaban wata kotun da ke Lugbe, Abuja, bisa zarginsu da ta da hankalin jama’a a birnin tarayya. Matasan da ake zargi sune Nasiru Abdullahi mai shekaru 18 da Usman Jabrin mai shekaru 17 da kuma Aliyu Adamu mai shekaru 18, wadanda dukkansu ba su da adireshi. An gurfanar da su a gaban kotu bisa zargin hada baki da hargitsa jama'a sai dai sun musanta aikata laifin da ake zarginsu a kai. Mai gabatar da kara,Stanley Nwaforaku, ya shaida wa kotun cewa Insp. Godwin Gabriel da tawagar sa da ke sintiri wato patrol,a nan ofishin ‘yan sanda da ke Asokoro sun cafke wadanda ake tuhuma. Ya cigaba da cewa su matasan da ake tuhumar suna tada hankalin jama’a a kusa da gidan ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike. Kamar yadda mai gabatar da kara yake cewa an gargade wadanda ake tuhuma kan abin da suke aikatawa amma sun kasa saurare. Ya kara da cewa a yayin binciken ‘yan sanda, matasan ba su iya bayar da gamsassun dalilai na abin da suka aikata ba. Alkalin kotun, Malam Aliyu Kagarko, ya bayar da umarnin a tsare wadanda ake kara a gidan yari. Ya  kuma ce dole sai ya ga daginsu koh iyayensusu kafin a bayar da belin su. Yayinda ya dage ci gaba da sauraren karar har zuwa ranar 13 ga watan Oktoba.
0
READ ALSO
Tinubu Zai Yi Magana A Taron Kolin Yanayi Na Afirka
BY Hauwa Aliyu Balasa December 30, 2023 0

Ana sa ran shugaba Bola Tinubu zai yi jawabi a yau, 5 ga Satumba, da karfe 11 na safe, yayin cikakke...

READ ALSO
Taimakon Shugaba Tinubu Wajen Nasarar Aiki Shine Burina –Yahaya Bello
BY Hauwa Aliyu Balasa September 23, 2023 0

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, a ranar asabar ya bayyana cewa ba shi da wani buri a siyasance a ya...

READ ALSO
An Gurfanar Da Wasu Matasa A Kotu Bisa Zargin Tada Zaune Tsaye A Unguwar Wike
BY Hauwa Aliyu Balasa September 22, 2023 0

A ranar Juma’a ne rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wasu matasa uku a gaban wata kotun da ke Lugbe,...

READ ALSO
Gwamnatin Jihar Kwara Ta Sa Himma Wajen Bunkasa Ilimi Cikin Gaggawa
BY Hauwa Aliyu Balasa September 21, 2023 0

A cewar Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq samar da ingantaccen ilimi ga miliyoyin yaran da...

READ ALSO
Gwamnan Kano Ya Yi Watsi Da Hukuncin Kotu Ya Garzaya Kotun Daukaka Kara
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ki amincewa da hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwa...

READ ALSO
Saudiyya Ta Ware Wa Najeriya Gurbi 95,000-Hajjin Bana
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya, a ranar Talata ta ware wa Najeriya gurabe 95,000 don gudanar...

READ ALSO
An Hana Yan Jarida Daukan Hukuncin Zaman Kotun Karar Apc
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

A ranar Laraba ne aka hana ‘yan jarida shiga harabar kotun da kotun sauraron kararrakin zaben gwamna...

READ ALSO
Argungu Gagarumar Bikin Al'adu Na Kamun Kifi
BY Hauwa Aliyu Balasa September 19, 2023 0

Bikin argungu wata hanya ce ta rayuwa ga al’ummar jihar Kebbi. Bikin yana kiyaye al'ada kuma yana i...

OUR CHANNELS:

No regret removing fuel subsidy- Tinubu
BY Abiodun Saheed Omodara December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria - President Bola Tinubu, on Monday, said he had no regret removing fuel subsidy. The...


Urologist cautions Nigerian men on long-term use of libido drugs
BY Abiodun Saheed Omodara December 25, 2024 0

GOMBE, Nigeria - A consultant of urologist at Federal Teaching Hospital, Gombe, Ahmed Umar, has warn...


Courts convict 742 terrorists, as 888 regain freedom
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria  —  The Federal Government has prosecuted not fewer than 1,743 suspec...


Approve additional consulate office in UK, US, Canada, Reps tell FG
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria  —  The House of Representatives Committee on Foreign Affairs has cal...


LASTMA launches technology to report traffic violations amid festivity
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

LAGOS STATE, Nigeria  —  The Lagos State Traffic Management Authority has advised re...


No going back on tax reform bills - Tinubu
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

LAGOS STATE, Nigeria  — President Bola Tinubu has said that there is no going back on the...


Imo governor presents 756bn budget to Assembly
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

IMO STATE, Nigeria  —The Imo state Governor, Hope Uzodimma, has presented the state&rsquo...


Kogi Assembly Approves N582.4 Billion 2025 Appropriations Bill
BY Ebiakuboere England December 24, 2024 0

KOGI- The Kogi State House of Assembly has enacted the N582,404,119.489 2025 Appropriations Bill. A...


Yuletide: Clerics Advocate Unity, Love to Curb Division in Churches
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

In Lagos State, Nigeria, the Redeemed Christian Church of God (RCCG) Lively Chapel underscored unity...


FG lifts ban on mining to boost Zamfara’s IGR
BY Abiodun Saheed Omodara December 23, 2024 0

ZAMFARA, Nigeria - The Minister of State for Defence, Bello Matawalle, announced that the President...


More Articles

Load more...

Menu