Would you like to receive notifications on latest updates of the following headlines?

Dalilin Katsewar Wutar Lantarki A Sassan Birnin Tarayya Abuja-Aedc

POSTED ON September 19, 2023 •   Hausa      BY Hauwa Aliyu Balasa
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Abuja, AEDC, ya ce matsalar fasaha da ta samu da feeder shi ne ya sa wutar lantarki ta katse a yankunan Mabushi, Jahi, Kado Kuchi da sauran yankunan babban birnin tarayya. Kamfanin ya sanar da hakan ne a ranar Talata ta shafin ta na yada zumunta na X wato tweeter kenan. A cewar kanfanin rarraba wutar lantarki ta Abuja AEDC ta ce sauran wuraren da abin ya shafa sun hada da Naval Quarters da kuma gidajen Lakeview. Hukumar Rarraba Wutar Lantarki ta Abuja, AEDC, tana son sanar da abokan huldarta masu daraja da ke Mabushi, Lakeview Homes, Kado Kuchi, Naval Quarters, sassan Jahi da kewaye (Abuja) Inda hukumar ke cewa matsalar wutar lantarkin da aka samu ya faru ne sakamakon wani lalurar fasaha da feeder ta samu. Shi wannan feeder ita ke hidimar bada wuta a wadannan wuraren, kamar yadda sanarwar ta bayyana. Wannan sanarwar na zuwa ne dede bayan da kasar ta fada cikin duhu ta dalilin rugujewar National Grid wadda ake sa ran ana iya bakin kokari don shawo kan lamarin yadda za a gyara.
0
READ ALSO
Tinubu Zai Yi Magana A Taron Kolin Yanayi Na Afirka
BY Hauwa Aliyu Balasa December 30, 2023 0

Ana sa ran shugaba Bola Tinubu zai yi jawabi a yau, 5 ga Satumba, da karfe 11 na safe, yayin cikakke...

READ ALSO
Taimakon Shugaba Tinubu Wajen Nasarar Aiki Shine Burina –Yahaya Bello
BY Hauwa Aliyu Balasa September 23, 2023 0

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, a ranar asabar ya bayyana cewa ba shi da wani buri a siyasance a ya...

READ ALSO
An Gurfanar Da Wasu Matasa A Kotu Bisa Zargin Tada Zaune Tsaye A Unguwar Wike
BY Hauwa Aliyu Balasa September 22, 2023 0

A ranar Juma’a ne rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wasu matasa uku a gaban wata kotun da ke Lugbe,...

READ ALSO
Gwamnatin Jihar Kwara Ta Sa Himma Wajen Bunkasa Ilimi Cikin Gaggawa
BY Hauwa Aliyu Balasa September 21, 2023 0

A cewar Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq samar da ingantaccen ilimi ga miliyoyin yaran da...

READ ALSO
Gwamnan Kano Ya Yi Watsi Da Hukuncin Kotu Ya Garzaya Kotun Daukaka Kara
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ki amincewa da hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwa...

READ ALSO
Saudiyya Ta Ware Wa Najeriya Gurbi 95,000-Hajjin Bana
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya, a ranar Talata ta ware wa Najeriya gurabe 95,000 don gudanar...

READ ALSO
An Hana Yan Jarida Daukan Hukuncin Zaman Kotun Karar Apc
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

A ranar Laraba ne aka hana ‘yan jarida shiga harabar kotun da kotun sauraron kararrakin zaben gwamna...

READ ALSO
Argungu Gagarumar Bikin Al'adu Na Kamun Kifi
BY Hauwa Aliyu Balasa September 19, 2023 0

Bikin argungu wata hanya ce ta rayuwa ga al’ummar jihar Kebbi. Bikin yana kiyaye al'ada kuma yana i...

OUR CHANNELS:

Senate Approves Key Tax Reforms, Retains VAT at 7.5%
BY Abiodun Saheed Omodara May 8, 2025 0

Eight months after President Bola Ahmed Tinubu presented four tax reform bills to the National Assem...


EU Unveils Plan to Eliminate Russian Gas Imports by 2027
BY Abiodun Saheed Omodara May 9, 2025 0

The EU introduced a long-awaited initiative to eliminate its remaining gas imports from Russia by th...


Police present human parts as evidence in Kwara student’s murder
BY Abiodun Saheed Omodara May 9, 2025 0

KWARA, Nigeria - The trial of Abdulrahman Bello and his alleged accomplices in the suspected ritual...


Edo Speaker Defects to APC, Cites Constituency Development as Key Reason
BY Abiodun Saheed Omodara May 8, 2025 0

EDO, Nigeria - The Speaker of the Edo State House of Assembly, Rt. Hon. Blessing Agbebaku, has provi...


124,408 Terrorists Surrender as Nigeria Strengthens National Security
BY Abiodun Saheed Omodara May 9, 2025 0

ABUJA, Nigeria - Minister of Defence Abubakar Badaru stated on Wednesday that President Bola Ahmed T...


LASG Issues 8,856 Planning Permits to Enhance Building Safety
BY Abiodun Saheed Omodara May 9, 2025 0

LAGOS, Nigeria - The Lagos State Government has announced that it granted 8,856 planning permits ove...


Shettima Unveils $158m Agricultural Initiative to Combat Poverty
BY Abiodun Saheed Omodara May 8, 2025 0

ABUJA, Nigeria - The federal government On Wednesday, signed a financing agreement for the Value Cha...


FG Launches Initiative to Boost Economy Through Phytomedicine
BY Abiodun Saheed Omodara May 9, 2025 0

The Federal Government has introduced a strategic initiative focused on diversifying the economy and...


JUST IN: EFCC Release VDM on Bail
BY Abiodun Saheed Omodara May 8, 2025 0

Human rights advocate Martins Otse, commonly referred to as VeryDarkMan (VDM), has been released fro...


PSG Advances to Face Inter Milan in Final, trash Arsenal 3-1 in Semi Final
BY Abiodun Saheed Omodara May 9, 2025 0

English football club, Arsenal, bid to reach the Champions League final ended in failure after they...


More Articles

Load more...

Menu