Would you like to receive notifications on latest updates of the following headlines?

Za'a Kammala Hanyar Jirgin Kasa Daga Kano-Maradi A Shekarar 2025, Cewar Fg

POSTED ON September 16, 2023 •   Hausa      BY Hauwa Aliyu Balasa
Ministan Sufuri, Sanata Saidu Alkali ya ce za a kammala hanyar shirgin kasa daga Kano zuwa Maradi Jamhuriyar Nijar nan da shekara ta 2025. Sanata Alkali ya bayyana hakan ne a jiya sailin da yake duba aikin daga Kano ta jihohin Jigawa da Katsina. Ya ce wannan aikin ya kai kashi 80 cikin dari yayin da aikin layin dogon na hakika zai fara aiki nan ba da dadewa ba bayan aikin kasa. Yayin da na fara da duba na Kano-Maradi a yanzu, a ci gaba da duba dukkan ayyukan layin dogo a fadin kasar nan. Na yi niyyar zuwa Fatakwal a cikin mako mai zuwa. “Na gamsu da abin da na gani,domin aikin yayi nisa, mun zo ne daga Dawanau inda muke a yanzu domin mu samu cikakken bayanin matakin aiwatar da aikin da kuma yadda aka bi ka’idojin kwangilar,” a cewar sa. “Da fatan ’yan kwangilar za su  bamu hadin gwuiwa domin cimma burin da aka sanya a gaba, idan aka duba aikin za a ga cewa daga Dawanau zuwa inda muke. Babban bangaren aikin ya kusa cika kafun nan da 2025. Dangane da ko za a gyara ainihin kudin aikin saboda yanayin tattalin arzikin da ake ciki a yanzu, Ministan ya ci gaba da cewa “dan kwangila da kansa ya yi sadaukarwa domin suna son gyara Najeriya. Dole ne kowa ya ba da gudummawar kasonsa domin ci gaban kasar nan.ya kara cewar haka. Shugaban Kwangilar, Mista Vladislav Bystrenko, ya ce an bayar da kwangilar ne a kan kudi dala biliyan 1.95 kuma an sanya hannu kan yarjejeniyar kwangilar a shekara ta 2021 tare da gwamnatin tarayya. kuma suna sa ran kammala aikin da izinin Allah kafun lokacin ya zo.
0
READ ALSO
Tinubu Zai Yi Magana A Taron Kolin Yanayi Na Afirka
BY Hauwa Aliyu Balasa December 30, 2023 0

Ana sa ran shugaba Bola Tinubu zai yi jawabi a yau, 5 ga Satumba, da karfe 11 na safe, yayin cikakke...

READ ALSO
Taimakon Shugaba Tinubu Wajen Nasarar Aiki Shine Burina –Yahaya Bello
BY Hauwa Aliyu Balasa September 23, 2023 0

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, a ranar asabar ya bayyana cewa ba shi da wani buri a siyasance a ya...

READ ALSO
An Gurfanar Da Wasu Matasa A Kotu Bisa Zargin Tada Zaune Tsaye A Unguwar Wike
BY Hauwa Aliyu Balasa September 22, 2023 0

A ranar Juma’a ne rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wasu matasa uku a gaban wata kotun da ke Lugbe,...

READ ALSO
Gwamnatin Jihar Kwara Ta Sa Himma Wajen Bunkasa Ilimi Cikin Gaggawa
BY Hauwa Aliyu Balasa September 21, 2023 0

A cewar Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq samar da ingantaccen ilimi ga miliyoyin yaran da...

READ ALSO
Gwamnan Kano Ya Yi Watsi Da Hukuncin Kotu Ya Garzaya Kotun Daukaka Kara
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ki amincewa da hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwa...

READ ALSO
Saudiyya Ta Ware Wa Najeriya Gurbi 95,000-Hajjin Bana
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya, a ranar Talata ta ware wa Najeriya gurabe 95,000 don gudanar...

READ ALSO
An Hana Yan Jarida Daukan Hukuncin Zaman Kotun Karar Apc
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

A ranar Laraba ne aka hana ‘yan jarida shiga harabar kotun da kotun sauraron kararrakin zaben gwamna...

READ ALSO
Argungu Gagarumar Bikin Al'adu Na Kamun Kifi
BY Hauwa Aliyu Balasa September 19, 2023 0

Bikin argungu wata hanya ce ta rayuwa ga al’ummar jihar Kebbi. Bikin yana kiyaye al'ada kuma yana i...

OUR CHANNELS:

Oyo govt. sets conditions for Sharia Court inauguration
BY Abiodun Saheed Omodara December 26, 2024 0

The Governor of Oyo State, Seyi Makinde, has said he’s aware of the move to inaugurate a Shari...


SEC promises transparency, fairness in fintech regulation
BY Abiodun Saheed Omodara December 24, 2024 0

LAGOS, Nigeria - The Securities and Exchange Commission (SEC) has assured stakeholders in the fintec...


No regret removing fuel subsidy- Tinubu
BY Abiodun Saheed Omodara December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria - President Bola Tinubu, on Monday, said he had no regret removing fuel subsidy. The...


Urologist cautions Nigerian men on long-term use of libido drugs
BY Abiodun Saheed Omodara December 25, 2024 0

GOMBE, Nigeria - A consultant of urologist at Federal Teaching Hospital, Gombe, Ahmed Umar, has warn...


Courts convict 742 terrorists, as 888 regain freedom
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria  —  The Federal Government has prosecuted not fewer than 1,743 suspec...


Approve additional consulate office in UK, US, Canada, Reps tell FG
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria  —  The House of Representatives Committee on Foreign Affairs has cal...


LASTMA launches technology to report traffic violations amid festivity
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

LAGOS STATE, Nigeria  —  The Lagos State Traffic Management Authority has advised re...


No going back on tax reform bills - Tinubu
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

LAGOS STATE, Nigeria  — President Bola Tinubu has said that there is no going back on the...


Imo governor presents 756bn budget to Assembly
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

IMO STATE, Nigeria  —The Imo state Governor, Hope Uzodimma, has presented the state&rsquo...


Kogi Assembly Approves N582.4 Billion 2025 Appropriations Bill
BY Ebiakuboere England December 24, 2024 0

KOGI- The Kogi State House of Assembly has enacted the N582,404,119.489 2025 Appropriations Bill. A...


More Articles

Load more...

Menu