Would you like to receive notifications on latest updates of the following headlines?

Ambaliyar Ruwa Zata Shafi Wasu Jihohi Da Kananan Hukomomi A Arewacin Najeriya

POSTED ON September 13, 2023 •   HAUSA      BY Hauwa Aliyu Balasa
Hukumar bayar da agajin gaggawa NEMA ta bada sanarwar cewa, jihohi 13 da al’ummomi 50, musamman a Arewacin Najeriya, zasu samu ruwan sama mai karfin gaske wanda zai haifar da ambaliya tsakanin 13 da 17 ga watan Satumba. Hakan ya zo ne a wata sanarwa da Ibrahim Farinloye, kodinetan hukumar NEMA na yankin Legas ya bayyana a wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba a Legas. A yayinda Farinloye ya lissafa jahohin da al’ummomin da suka hada da jihar Kano, inda al’ummomi irin su Sumaila da Kunchi za su iya shafa. Ya kuma kara da cewar jihar Kebbi mai al’ummomi irin su Argungu, da jihar Katsina, da Bindawa, Jibia, Kaita, Katsina suna cikin kananan hukumomin da ambaliyar zai shafa. Sauran jihohin da ya ce kuma sun hada da Nijar, Kontagora, Mashegu, da New Bussa, da kuma jihar Kwara, da kuma al’ummar Kosubosu. A Jahar Zamfara kuma,akwai irin su Kaura Namoda da Shinkafi; Jihar Bauchi, ya hada  da Bajoga, Darazo, Kirfi, Azare, Jama ‘are, Itas da Misau. Taraba,akwai Bali, Donga, Lau, Serti, Mutum-Biyu, Yorro, kana kuma jihar Borno akwai Briyel, Biu, Dikwa da Kukawa. Ya kuma ce a Adamawa,akwai Ganye, Mubi, Demsa, Jimeta, Mayo Belwa, Numan, Shelleng, Yobe, tare da Dapchi, Gashua, Geidam, Kanamma, Machina, Potiskum. Jihar Gombe kuma ya hada da Nafada da Jigawa, tare da Dutse, Gumel, Gwaram, Miga duk wadanan sune jahohin da kodinetan yankin ya ce lamarin ambaliyar ruwa zai shafa. Farinloye ya kara da cewa, sakamakon karuwar ruwan kogin Benue da Neja, an shawarci al’ummomin da ke kusa da kogunan biyu, da suka hada da Bayelsa da cewar su dauki matakan kariya nan da kwanaki masu zuwa. Ya nuna yarda da Tsarin Gargadi na Farko na Ambaliyar Ruwa (FEWS) Central Hub, Ma'aikatar Muhalli ta Tarayya Abuja a cikin hasashenta.
0
READ ALSO
Tinubu Zai Yi Magana A Taron Kolin Yanayi Na Afirka
BY Hauwa Aliyu Balasa December 30, 2023 0

Ana sa ran shugaba Bola Tinubu zai yi jawabi a yau, 5 ga Satumba, da karfe 11 na safe, yayin cikakke...

READ ALSO
Taimakon Shugaba Tinubu Wajen Nasarar Aiki Shine Burina –Yahaya Bello
BY Hauwa Aliyu Balasa September 23, 2023 0

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, a ranar asabar ya bayyana cewa ba shi da wani buri a siyasance a ya...

READ ALSO
An Gurfanar Da Wasu Matasa A Kotu Bisa Zargin Tada Zaune Tsaye A Unguwar Wike
BY Hauwa Aliyu Balasa September 22, 2023 0

A ranar Juma’a ne rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wasu matasa uku a gaban wata kotun da ke Lugbe,...

READ ALSO
Gwamnatin Jihar Kwara Ta Sa Himma Wajen Bunkasa Ilimi Cikin Gaggawa
BY Hauwa Aliyu Balasa September 21, 2023 0

A cewar Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq samar da ingantaccen ilimi ga miliyoyin yaran da...

READ ALSO
Gwamnan Kano Ya Yi Watsi Da Hukuncin Kotu Ya Garzaya Kotun Daukaka Kara
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ki amincewa da hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwa...

READ ALSO
Saudiyya Ta Ware Wa Najeriya Gurbi 95,000-Hajjin Bana
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya, a ranar Talata ta ware wa Najeriya gurabe 95,000 don gudanar...

READ ALSO
An Hana Yan Jarida Daukan Hukuncin Zaman Kotun Karar Apc
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

A ranar Laraba ne aka hana ‘yan jarida shiga harabar kotun da kotun sauraron kararrakin zaben gwamna...

READ ALSO
Argungu Gagarumar Bikin Al'adu Na Kamun Kifi
BY Hauwa Aliyu Balasa September 19, 2023 0

Bikin argungu wata hanya ce ta rayuwa ga al’ummar jihar Kebbi. Bikin yana kiyaye al'ada kuma yana i...

OUR CHANNELS:

Ex-D’Tigers coach Brown sets goals for new job
BY Abiodun Saheed Omodara July 9, 2025 0

The former head coach of the Nigerian men's national basketball team, D'Tigers,Mike Brown,has s...


U.S. Reduces Visa Duration for Nigerians to Three Months
BY Abiodun Saheed Omodara July 10, 2025 0

The U.S. Department of State has changed its five-year visa policy for Nigerians applying for non-im...


JAMB Sets 2024 Cut-Off Marks for Tertiary Institutions
BY Abiodun Saheed Omodara July 10, 2025 0

The Joint Admissions Matriculation Board announced the admission cut-off marks for universities, pol...


Federal Government Launches Exclusive Passport Office for Senior Officials
BY Abiodun Saheed Omodara July 10, 2025 0

ABUJA, Nigeria - The federal government on Tuesday, inaugurated a new passport front office in Abuja...


African Democratic Congress Claims Government Coercion to Weaken Opposition Coalition
BY Abiodun Saheed Omodara July 9, 2025 0

The African Democratic Congress (ADC) has accused President Bola Tinubu’s administration of ta...


FG Urges Judiciary to Strengthen Capital Market for Economic Growth
BY Abiodun Saheed Omodara July 9, 2025 0

The Federal Government has called on the judiciary to take a proactive role in strengthening the cap...


Reinventing Nigeria’s Fiscal Framework: A Call for Unity and Responsibility
BY Abiodun Saheed Omodara July 10, 2025 0

President Bola Tinubu has emphasized his government's dedication to allocating sufficient resources...


CBN Mandates Capital Restoration Plans for Banks: A Step Towards Regulatory Compliance
BY Abiodun Saheed Omodara July 8, 2025 0

The Central Bank of Nigeria has instructed banks to provide a capital restoration plan as part of it...


Nigeria Faces Teacher Shortage: Over 31 Million Learners Rely on Just 915,913 Educators
BY Abiodun Saheed Omodara July 9, 2025 0

According to data from the Universal Basic Education, only 915,913 teachers are available for at lea...


Tinubu Calls for Equitable Global Framework at BRICS Summit
BY Abiodun Saheed Omodara July 10, 2025 0

President Bola Tinubu has advocated for a more equitable global framework regarding climate action,...


More Articles

Load more...

Menu