Would you like to receive notifications on latest updates of the following headlines?

Hakuri Maganin Zaman Duniya

POSTED ON August 30, 2023 •   Hausa      BY Hauwa Aliyu Balasa
A cikin dukkan wannan radadi,ribibi da kunci na rayuwa da yan Najeriya ke ciki,dayewan mutane kowa ka hadu da shi a hanyan tunanin sa na nesa koko yana fushi. A yayinda wasu ke tasowa daga aiki suna kokarin suga sun isa gida lafiya domin su huta koh su ga iyalensu koko wasu kuma suna so su samu lokaci don yin wasu abubuwan na daban. Tasowata aiki ke da wuya,da misalin karfe 7:30 na yamma,ina cikin tafiya kan titi domin neman abun hawa na isa gida sai na jiyo hayaniyar mutane da kuma motoci ko ta ina a kan hanya dede traffic. Jim kadan bayan na dan juya don na gano koh mota na zuwa,kwasam na kara jiyo hayaniyar tayi yawa sa'ilin da motoci suka taru. Ashe an danyi karamar hatsari ne wani ya goge jikin motar dan uwanwan sa matukin motar da ke gaba da shi,kafun a ankara kawai  saiga katti daga cikin mota sun fito suka fara masifa sai fada ta kaure. Sunata faman baiwa hammata  iskan akan titi kowannen su magidanci ne shine abinda ya fi daure mun kai,a dede wannan lokacin ne jama'a suka taru motoci suka tsaya don babu halin wucewa dole sai sun kawar da motocinsu, kuma duk abinda ya jawo wannan shine Rashin Hakuri. Hakan ya sa suka hana sauran mutane wucewa sanadiyar fadan da sukeyi,kuma akayi kokarin rabasu abu ya kasa domin karfafa ne na gaske. Abunda kwanciyar hankali bai bayarba,tashin hankali bazai bayarba. Rashin hakuri shi ke sa abu kalilan ya zama babba,a ko da yaushe idan aka kawo maganan hakuri mutane basu dauka da muhimmanci kuma masu karancin hakuri basu fiya moran zaman duniya ba. Rashin hakuri kan iya sa ka kaure da fada a ko ina kuma a ko da yaushe siyasa ake kaurewa da fada kana kuma daga karshe ayi da na sanin miyasa. Hakuri shi zai sa a cimma manufa a cikin dukkan al'amura na rayuwa.
0
READ ALSO
Tinubu Zai Yi Magana A Taron Kolin Yanayi Na Afirka
BY Hauwa Aliyu Balasa December 30, 2023 0

Ana sa ran shugaba Bola Tinubu zai yi jawabi a yau, 5 ga Satumba, da karfe 11 na safe, yayin cikakke...

READ ALSO
Taimakon Shugaba Tinubu Wajen Nasarar Aiki Shine Burina –Yahaya Bello
BY Hauwa Aliyu Balasa September 23, 2023 0

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, a ranar asabar ya bayyana cewa ba shi da wani buri a siyasance a ya...

READ ALSO
An Gurfanar Da Wasu Matasa A Kotu Bisa Zargin Tada Zaune Tsaye A Unguwar Wike
BY Hauwa Aliyu Balasa September 22, 2023 0

A ranar Juma’a ne rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wasu matasa uku a gaban wata kotun da ke Lugbe,...

READ ALSO
Gwamnatin Jihar Kwara Ta Sa Himma Wajen Bunkasa Ilimi Cikin Gaggawa
BY Hauwa Aliyu Balasa September 21, 2023 0

A cewar Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq samar da ingantaccen ilimi ga miliyoyin yaran da...

READ ALSO
Gwamnan Kano Ya Yi Watsi Da Hukuncin Kotu Ya Garzaya Kotun Daukaka Kara
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ki amincewa da hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwa...

READ ALSO
Saudiyya Ta Ware Wa Najeriya Gurbi 95,000-Hajjin Bana
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya, a ranar Talata ta ware wa Najeriya gurabe 95,000 don gudanar...

READ ALSO
An Hana Yan Jarida Daukan Hukuncin Zaman Kotun Karar Apc
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

A ranar Laraba ne aka hana ‘yan jarida shiga harabar kotun da kotun sauraron kararrakin zaben gwamna...

READ ALSO
Argungu Gagarumar Bikin Al'adu Na Kamun Kifi
BY Hauwa Aliyu Balasa September 19, 2023 0

Bikin argungu wata hanya ce ta rayuwa ga al’ummar jihar Kebbi. Bikin yana kiyaye al'ada kuma yana i...

OUR CHANNELS:

Courts convict 742 terrorists, as 888 regain freedom
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria  —  The Federal Government has prosecuted not fewer than 1,743 suspec...


Approve additional consulate office in UK, US, Canada, Reps tell FG
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria  —  The House of Representatives Committee on Foreign Affairs has cal...


LASTMA launches technology to report traffic violations amid festivity
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

LAGOS STATE, Nigeria  —  The Lagos State Traffic Management Authority has advised re...


No going back on tax reform bills - Tinubu
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

LAGOS STATE, Nigeria  — President Bola Tinubu has said that there is no going back on the...


Imo governor presents 756bn budget to Assembly
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

IMO STATE, Nigeria  —The Imo state Governor, Hope Uzodimma, has presented the state&rsquo...


Kogi Assembly Approves N582.4 Billion 2025 Appropriations Bill
BY Ebiakuboere England December 24, 2024 0

KOGI- The Kogi State House of Assembly has enacted the N582,404,119.489 2025 Appropriations Bill. A...


Yuletide: Clerics Advocate Unity, Love to Curb Division in Churches
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

In Lagos State, Nigeria, the Redeemed Christian Church of God (RCCG) Lively Chapel underscored unity...


FG lifts ban on mining to boost Zamfara’s IGR
BY Abiodun Saheed Omodara December 23, 2024 0

ZAMFARA, Nigeria - The Minister of State for Defence, Bello Matawalle, announced that the President...


Police Command advocates collaboration to prevent stampede
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

EDO STATE, Nigeria —  Edo Police Command has called on the state government officials and...


FG promises to make 2025 impactful for businesses
BY Benedicta Bassey December 23, 2024 0

NIGERIA — The Minister of Industry Trade and Investment, Dr Jumoke Oduwole, has promised that...


More Articles

Load more...

Menu