Would you like to receive notifications on latest updates of the following headlines?

'Yan Ta'adda Sun Kai Farmaki Kauyen Sokoto Sun Kashe Mutum 4 Tare Da Sace 18

POSTED ON September 14, 2023 •   Hausa      BY Hauwa Aliyu Balasa
Rundunar ‘yan sandan  jihar Sokoto ta tabbatar da cewar yan bindiga sun kai hari kauyen Giyawa da ke karamar hukumar Goronyo a jihar, inda suks shaida an kashe mutane hudu. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, Ahmed Rufa’i ya tabbatar cewa, maharan sun yi awon gaba da mutane 18, wadanda kuma suka yi awon gaba da wasu kayayyaki masu daraja da suka hada da dabbobi a jihar. Sanarwar ta ci gaba da cewa bakwai daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su a baya sun tsere daga hannun wadanda suka yi garkuwa da su. Yayinda suka koma unguwarsu sa'anan mutane da dama daga cikin mazauna yankin suka gudu domin tsira wa rayukansu. Ko da yake wasu majia daga cikin al’ummar da abin ya shafa sun yi karin bayani bisa yadda akayi garkuwa da mutane sama da 30, amma jami'an tsaro sun ce mutane 11 ne kawai ke tare da maharan. Ya ce ‘yan sanda suna kan bin maharan kuma suna kokarin ganin an dawo da zaman lafiya a cikin al’ummar da abin ya shafa. Kana kuma suma mutane mazauna garin suna iya bakin kokarinsu domin ganin an samo yadda za a cimma zaman lafiya da kuma kawo karshe ga wannan tashin hankali marasa adadi a fadin jihar.
0
READ ALSO
Tinubu Zai Yi Magana A Taron Kolin Yanayi Na Afirka
BY Hauwa Aliyu Balasa December 30, 2023 0

Ana sa ran shugaba Bola Tinubu zai yi jawabi a yau, 5 ga Satumba, da karfe 11 na safe, yayin cikakke...

READ ALSO
Taimakon Shugaba Tinubu Wajen Nasarar Aiki Shine Burina –Yahaya Bello
BY Hauwa Aliyu Balasa September 23, 2023 0

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, a ranar asabar ya bayyana cewa ba shi da wani buri a siyasance a ya...

READ ALSO
An Gurfanar Da Wasu Matasa A Kotu Bisa Zargin Tada Zaune Tsaye A Unguwar Wike
BY Hauwa Aliyu Balasa September 22, 2023 0

A ranar Juma’a ne rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wasu matasa uku a gaban wata kotun da ke Lugbe,...

READ ALSO
Gwamnatin Jihar Kwara Ta Sa Himma Wajen Bunkasa Ilimi Cikin Gaggawa
BY Hauwa Aliyu Balasa September 21, 2023 0

A cewar Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq samar da ingantaccen ilimi ga miliyoyin yaran da...

READ ALSO
Gwamnan Kano Ya Yi Watsi Da Hukuncin Kotu Ya Garzaya Kotun Daukaka Kara
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ki amincewa da hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwa...

READ ALSO
Saudiyya Ta Ware Wa Najeriya Gurbi 95,000-Hajjin Bana
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya, a ranar Talata ta ware wa Najeriya gurabe 95,000 don gudanar...

READ ALSO
An Hana Yan Jarida Daukan Hukuncin Zaman Kotun Karar Apc
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

A ranar Laraba ne aka hana ‘yan jarida shiga harabar kotun da kotun sauraron kararrakin zaben gwamna...

READ ALSO
Argungu Gagarumar Bikin Al'adu Na Kamun Kifi
BY Hauwa Aliyu Balasa September 19, 2023 0

Bikin argungu wata hanya ce ta rayuwa ga al’ummar jihar Kebbi. Bikin yana kiyaye al'ada kuma yana i...

OUR CHANNELS:

NCS transfers 1,599 firearms to NSA
BY Abiodun Saheed Omodara February 15, 2025 0

LAGOS, Nigeria - The Nigeria Customs Service (NCS) has officially transferred 1,599 different types...


2027 Elections: Labour Party reaffirms commitment with Obi's candidacy
BY Abiodun Saheed Omodara February 14, 2025 0

In anticipation of the 2027 general elections, the Labour Party (LP) National Publicity Secretary, A...


Copa del Rey Draw: Real Madrid avoids Barcelona in semifinals
BY Abiodun Saheed Omodara February 14, 2025 0

The eagerly awaited draw for the Copa del Rey semifinals has been officially revealed, with Real Mad...


Tinubu highlight mainstream AI to expand digital infrastructure
BY Abiodun Saheed Omodara February 14, 2025 0

ABUJA, Nigeria - President Bola Tinubu has detailed his administration's plans to integrate modern a...


Ogun speaker highlights Dangote's support for Nigeria's growth
BY Abiodun Saheed Omodara February 14, 2025 0

OGUN, Nigeria - The Speaker of the Ogun House of Assembly, Oludaisi Elemide, praised Aliko Dangote,...


Mohbad, Odumodu Blvck leads nominations as Headies announces 17th edition line-up
BY Abiodun Saheed Omodara February 14, 2025 0

The Headies awards, Nigeria's premier music awards, announced its nominees on Wednesday for the upco...


FG unveils plans to recapitalize BOA for enhance food security
BY Abiodun Saheed Omodara February 13, 2025 0

ABUJA, Nigeria - The federal government has revealed plans to recapitalize the Bank of Agriculture (...


Drug Abuse: NDLEA urges community collaboration to protect youth
BY Abiodun Saheed Omodara February 14, 2025 0

ONDO, Nigeria - The National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) reports that approximately 14 milli...


Grassroots Rugby: NRFF appoints coaches, to Promote Girls' involvement
BY Abiodun Saheed Omodara February 12, 2025 0

ABUJA, Nigeria (NAN)- The President of the Nigeria Rugby Football Federation (NRFF), Ademola Are, ha...


NDLEA calls for action against drug-related misinformation
BY Abiodun Saheed Omodara February 12, 2025 0

ABUJA,Nigeria (NAN)- The National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) called on the Federal Governme...


More Articles

Load more...

Menu