Would you like to receive notifications on latest updates of the following headlines?

Gobarar Kainji Musabbabin Rashin Wutan Lantarki A Fadin Kasar – Minista Adelabu

POSTED ON September 14, 2023 •   Hausa      BY Hauwa Aliyu Balasa
Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu ya bayyana musabbabin rashin wutar lantarki a fadin kasar da ya faru da sanyin safiyar Alhamis. Ministan ya ce an samu fashewar wani abu da ya kai ga barkewar gobara a Kainji/Jebba da ke yankin Arewa ta Tsakiyar Najeriya. Cikin jerin rubutun da Adebayo Adelabu  yayi a shafinsa na X tweets ranar Alhamis ya ce, "Da karfe 12:35 na safiyar yau, an ga tashin gobara tare da karar fashewar abubuwa a layin Kainji/Jebba 330kV line 2 (Cct K2J) da ake cewa blue phase CVT da Blue phase line Isolator na Kainji/ Jebba 330kV  an ga yana konewa. Wannan kuwa shi ya haifar da raguwar wutar lantarkin sosai daga mita 50.29Hz zuwa 49.67 Hz a 0:35:06Hrs tare da asarar ƙarni na Jebba na 356.63MW. Ya kuma ba da tabbacin cewa za a shawo kan matsalar yana mai cewa, “Muna kokarin shawo kan lamarin kuma ana ci gaba da maido da aiki cikin gaggawa. Cewarsa an yi iya bakin kokari domin kashe gobarar kuma sama da rabin abubuwan haɗin sun tashi aiki,sauran za a dawo da su gabaɗaya. Adelabu ya kuma mika godiya ta gaske ga waɗanda suka amsa batun ko suka nuna damuwa ta hanya daban-daban. Ya kuma bada tabbaccin cewa suna aiki tare da masu ruwa da tsaki don ganin an dawo da wutar lantarki da zaran an daidaita grid.
0
READ ALSO
Tinubu Zai Yi Magana A Taron Kolin Yanayi Na Afirka
BY Hauwa Aliyu Balasa December 30, 2023 0

Ana sa ran shugaba Bola Tinubu zai yi jawabi a yau, 5 ga Satumba, da karfe 11 na safe, yayin cikakke...

READ ALSO
Taimakon Shugaba Tinubu Wajen Nasarar Aiki Shine Burina –Yahaya Bello
BY Hauwa Aliyu Balasa September 23, 2023 0

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, a ranar asabar ya bayyana cewa ba shi da wani buri a siyasance a ya...

READ ALSO
An Gurfanar Da Wasu Matasa A Kotu Bisa Zargin Tada Zaune Tsaye A Unguwar Wike
BY Hauwa Aliyu Balasa September 22, 2023 0

A ranar Juma’a ne rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wasu matasa uku a gaban wata kotun da ke Lugbe,...

READ ALSO
Gwamnatin Jihar Kwara Ta Sa Himma Wajen Bunkasa Ilimi Cikin Gaggawa
BY Hauwa Aliyu Balasa September 21, 2023 0

A cewar Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq samar da ingantaccen ilimi ga miliyoyin yaran da...

READ ALSO
Gwamnan Kano Ya Yi Watsi Da Hukuncin Kotu Ya Garzaya Kotun Daukaka Kara
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ki amincewa da hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwa...

READ ALSO
Saudiyya Ta Ware Wa Najeriya Gurbi 95,000-Hajjin Bana
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya, a ranar Talata ta ware wa Najeriya gurabe 95,000 don gudanar...

READ ALSO
An Hana Yan Jarida Daukan Hukuncin Zaman Kotun Karar Apc
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

A ranar Laraba ne aka hana ‘yan jarida shiga harabar kotun da kotun sauraron kararrakin zaben gwamna...

READ ALSO
Argungu Gagarumar Bikin Al'adu Na Kamun Kifi
BY Hauwa Aliyu Balasa September 19, 2023 0

Bikin argungu wata hanya ce ta rayuwa ga al’ummar jihar Kebbi. Bikin yana kiyaye al'ada kuma yana i...

OUR CHANNELS:

Oyo govt. sets conditions for Sharia Court inauguration
BY Abiodun Saheed Omodara December 26, 2024 0

The Governor of Oyo State, Seyi Makinde, has said he’s aware of the move to inaugurate a Shari...


SEC promises transparency, fairness in fintech regulation
BY Abiodun Saheed Omodara December 24, 2024 0

LAGOS, Nigeria - The Securities and Exchange Commission (SEC) has assured stakeholders in the fintec...


No regret removing fuel subsidy- Tinubu
BY Abiodun Saheed Omodara December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria - President Bola Tinubu, on Monday, said he had no regret removing fuel subsidy. The...


Urologist cautions Nigerian men on long-term use of libido drugs
BY Abiodun Saheed Omodara December 25, 2024 0

GOMBE, Nigeria - A consultant of urologist at Federal Teaching Hospital, Gombe, Ahmed Umar, has warn...


Courts convict 742 terrorists, as 888 regain freedom
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria  —  The Federal Government has prosecuted not fewer than 1,743 suspec...


Approve additional consulate office in UK, US, Canada, Reps tell FG
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria  —  The House of Representatives Committee on Foreign Affairs has cal...


LASTMA launches technology to report traffic violations amid festivity
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

LAGOS STATE, Nigeria  —  The Lagos State Traffic Management Authority has advised re...


No going back on tax reform bills - Tinubu
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

LAGOS STATE, Nigeria  — President Bola Tinubu has said that there is no going back on the...


Imo governor presents 756bn budget to Assembly
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

IMO STATE, Nigeria  —The Imo state Governor, Hope Uzodimma, has presented the state&rsquo...


Kogi Assembly Approves N582.4 Billion 2025 Appropriations Bill
BY Ebiakuboere England December 24, 2024 0

KOGI- The Kogi State House of Assembly has enacted the N582,404,119.489 2025 Appropriations Bill. A...


More Articles

Load more...

Menu