Would you like to receive notifications on latest updates of the following headlines?

Aminci Ne Yasa Shugaban Kasa Ya Bani Ministan Fct-Wike

POSTED ON September 12, 2023 •   Hausa      BY Hauwa Aliyu Balasa
Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya Abuja, ya bayyana cewa shugaba Bola Tinubu ya nada shi ministan babban birnin tarayya saboda amincewa da  ke tsakaninsu. Ministan ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da ma’aikatan gwamnatin babban birnin tarayya Abuja a ranar Litinin, 11 ga watan Satumba 2023 Ya kuma sha alwashin biyan ‘yan kwangila, Wike ya kuma gargadi ‘yan kwangilar da ke kula da gyaran tituna 135 a babban birnin tarayya da kuma aikin injiniyan farar hula a kan bambancin kwangila. A lokacin da yake kaddamar da aikin titin a Abuja, ya bayyana cewa za a kammala sauran ayyukan titunan da ake gudanarwa cikin watanni shida. A cewar ministan, gwamnatinsa za ta biya duk ‘yan kwangilar da za su samu damar kammala ayyukan a wa’adin da aka sanya. Yayinda yake jaddada cewa“Shugaban  kasa ya amince da ni"shi ya sa ya tura ni FCT Tinubu ya ce ya kamata mu tabbatar muku da kyakkawar. Ministan ya ce yana matukar adawa da bambancin kwangilolin kuma ya gargadi ‘yan kwangilar da su ba da uzuri. Ya kuma ba da tabbacin cewa gwamnatinsa za ta biya ‘yan kwangilar kudadensu domin su samu damar gudanar da ayyukansu akan lokaci.
0
READ ALSO
Tinubu Zai Yi Magana A Taron Kolin Yanayi Na Afirka
BY Hauwa Aliyu Balasa December 30, 2023 0

Ana sa ran shugaba Bola Tinubu zai yi jawabi a yau, 5 ga Satumba, da karfe 11 na safe, yayin cikakke...

READ ALSO
Taimakon Shugaba Tinubu Wajen Nasarar Aiki Shine Burina –Yahaya Bello
BY Hauwa Aliyu Balasa September 23, 2023 0

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, a ranar asabar ya bayyana cewa ba shi da wani buri a siyasance a ya...

READ ALSO
An Gurfanar Da Wasu Matasa A Kotu Bisa Zargin Tada Zaune Tsaye A Unguwar Wike
BY Hauwa Aliyu Balasa September 22, 2023 0

A ranar Juma’a ne rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wasu matasa uku a gaban wata kotun da ke Lugbe,...

READ ALSO
Gwamnatin Jihar Kwara Ta Sa Himma Wajen Bunkasa Ilimi Cikin Gaggawa
BY Hauwa Aliyu Balasa September 21, 2023 0

A cewar Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq samar da ingantaccen ilimi ga miliyoyin yaran da...

READ ALSO
Gwamnan Kano Ya Yi Watsi Da Hukuncin Kotu Ya Garzaya Kotun Daukaka Kara
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ki amincewa da hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwa...

READ ALSO
Saudiyya Ta Ware Wa Najeriya Gurbi 95,000-Hajjin Bana
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya, a ranar Talata ta ware wa Najeriya gurabe 95,000 don gudanar...

READ ALSO
An Hana Yan Jarida Daukan Hukuncin Zaman Kotun Karar Apc
BY Hauwa Aliyu Balasa September 20, 2023 0

A ranar Laraba ne aka hana ‘yan jarida shiga harabar kotun da kotun sauraron kararrakin zaben gwamna...

READ ALSO
Argungu Gagarumar Bikin Al'adu Na Kamun Kifi
BY Hauwa Aliyu Balasa September 19, 2023 0

Bikin argungu wata hanya ce ta rayuwa ga al’ummar jihar Kebbi. Bikin yana kiyaye al'ada kuma yana i...

OUR CHANNELS:

Oyo govt. sets conditions for Sharia Court inauguration
BY Abiodun Saheed Omodara December 26, 2024 0

The Governor of Oyo State, Seyi Makinde, has said he’s aware of the move to inaugurate a Shari...


SEC promises transparency, fairness in fintech regulation
BY Abiodun Saheed Omodara December 24, 2024 0

LAGOS, Nigeria - The Securities and Exchange Commission (SEC) has assured stakeholders in the fintec...


No regret removing fuel subsidy- Tinubu
BY Abiodun Saheed Omodara December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria - President Bola Tinubu, on Monday, said he had no regret removing fuel subsidy. The...


Urologist cautions Nigerian men on long-term use of libido drugs
BY Abiodun Saheed Omodara December 25, 2024 0

GOMBE, Nigeria - A consultant of urologist at Federal Teaching Hospital, Gombe, Ahmed Umar, has warn...


Courts convict 742 terrorists, as 888 regain freedom
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria  —  The Federal Government has prosecuted not fewer than 1,743 suspec...


Approve additional consulate office in UK, US, Canada, Reps tell FG
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

ABUJA, Nigeria  —  The House of Representatives Committee on Foreign Affairs has cal...


LASTMA launches technology to report traffic violations amid festivity
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

LAGOS STATE, Nigeria  —  The Lagos State Traffic Management Authority has advised re...


No going back on tax reform bills - Tinubu
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

LAGOS STATE, Nigeria  — President Bola Tinubu has said that there is no going back on the...


Imo governor presents 756bn budget to Assembly
BY Benedicta Bassey December 24, 2024 0

IMO STATE, Nigeria  —The Imo state Governor, Hope Uzodimma, has presented the state&rsquo...


Kogi Assembly Approves N582.4 Billion 2025 Appropriations Bill
BY Ebiakuboere England December 24, 2024 0

KOGI- The Kogi State House of Assembly has enacted the N582,404,119.489 2025 Appropriations Bill. A...


More Articles

Load more...

Menu